#HNSTV #HausaNewsSyndicate #HausaSyndicate #HausaNews #LabaranHausa #BBCHAUSA #VOAHAUSA
Dan wasan Spain Sergio Ramos, mai shekara 33, ya bukaci Shugaban Real Madrid Florentino Perez da ya bar shi ya koma China, kamar yadda kafar yada labarai ta (LaSexta – in Spanish) ta bayyana.
Tsohon dan wasan Belgium da kuma Everton Roberto Martinez ya ce yana sha’awar ya maye gurbin kocin Barcelona Ernesto Valverd, in ji (RAC 1 – in Spanish).
Kocin Netherlands Ronald Koeman, da tsohon kocin Juventus Massimiliano Allegri da na Arsenal Unai Emery suna cikin wadanda ake ganin za su maye gurbin Valverde, a cewar (Mundo Deportivo – in Spanish).
Kanoute zai sake gina wani masallaci
Ana biya na ₦180 don a yi jima’i da ni – Fatmata
Dahiru Bauchi ya yi magana kan raba masarautar Kano
Sai dai, Perez ya shaida wa gidan rediyon Spain cewa yana da kwarin gwiwar da wasan Chelsea, Eden Hazard, zai koma Madrid, a cewar jaridar (Mail).
Kocin Chelsea Maurizio Sarri ya ce ya amince ya koma Juventus inda kungiyar za ta kara masa fam miliyan 1.2 duk shekara, kamar yadda jaridar (Mail) ta ruwaito
Comments